18 Agusta 2020 - 10:32
Iraqi:Dakarun Nujabaa Sun Soki Pesmarga Na Kurdawan Kasar

gwagwarmaya da ‘yan ta’adda da kuma masu mamayar kasar Iraqi sun yi suka ga

ABNA24 : dakarun Peshamarga na lardin kurdawan kasar Iraqi , kan shirin da suka yi bayan hare-haren da gwamnatin kasar Turkiyya take kaiwa kan yankin.A wani bayanin da rundunar Nujabaa ta fitar a yau litinin ta bayyana cewa shirin da Pashmarga ta yi zai bawa sojojin kasar Turkiyya damar mamayar yankin kurdawa na kasar Iraqi na dindin din wanda zai sauya taswirar kasar ta Iraqi.Daga karshen dakarun na Nujabaa sun bukaci dakarun na Pasmarga sun kare kan iyakokin kasar Iraqi daga

mamayar kasashen waje. Su kuma kare mutuncin kasar.Gwamnatin kasar Turkiyya ta tura sojojinta cikin kasar Iraqi inda suke fatattakan abinda suka kira

mayakan kurdawa na kungiyar PKK wadanda suke son ballewa daga kasar Turkiyya.

342/